ha_tn/psa/141/005.md

1.3 KiB

buge ni

Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce ba da wani tsauta wa jiki da ke buga wani. AT: "tsauta mani" (UDB) ko "buge ni don haka zan kasa kunne sa'ad da ys gyara ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai zama kamar mai a kaina

Mai yiwuwa ma'ana sune wanda marubucin zabura ya yi magana sai ka ce wani mutum da yana gyara shi ta saka mai a kansa 1) a darajanta shi. AT: "lokacin da yana gyara ni, zan sani cewa wanda yana gyara ni yana yin aiki mai kyau gare ni ko 2) ya sa kansa ji mafin kyau. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari kada in ƙi karɓar wannan

Kai kalma ce yana musanya domin mutum. Rashin fahimta tambayar da ba ta damu da amsa sakamako ba za'a iya fassara ta kamar yadda wani bayyani mai yaƙini. AT: "bari in karɓa ta da murna" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])

addu'ata kullum gãba take da ayyukan muguntarsu

Kalmar "ayyukan muguntar" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutane wanda suna yin ayyukan mugunta. AT: "Ina addu'a ko da yaushe cewa Yahweh zai tsayad da mugayen mutane daga yin mugu ayyuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)