ha_tn/psa/139/023.md

762 B

Ka jaraba ni

Wannan roko doin Allah ya fada wa marubucin zabura game da wani tunani mai zunubi wanda shi ya yi. AT: "Don Allah ka bincike ni" ko "na roka ka bincike ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ka jaraba ni, ya Allah, ka san zuciyata; ka gwada ni ka san tunanina

Waɗannan jumla biyu na da ma'ana masu kama. Daya daga biyun kara karfafa tunani da ke cikin na farko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

muguwar hanya

A nan "hanyar" na tsaya ne domin hali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

madawwamiyar hanya

Anan "hanyar" na nufin da a dogara da yin biyayya cikin Allah. Duk wanda ke yin "tafiya" wannan hanyar zai samu rai madawwami. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)