ha_tn/psa/139/021.md

398 B

Ba na ƙi waɗanda suka ƙi ka ba, Yahweh? Ba ina rena waɗanda suka tashi gãba da kai ba?

Waɗannan jumla biyu na da ma'ana masu kama. Daya daga biyun kara karfafa tunani da ke cikin na farko. Dukka biyu daga waɗannan tamboyoyi na yin zahirin kalamai. (Dubi UDB) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

tashi gãba

yin tawaye