ha_tn/psa/139/019.md

435 B

ku rabu dani, ku 'yan ta'adda

Marubucin zabura yana yi da'awa ne kawai da magana kai tsaye zuwa ga mutane 'yan ta'adda waɗanda yana da su a zuciya. Masu fassara ai yiwuwa su yanke don bayyana wannan doka kamar yadda wani ya so (Dubi UDB). (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

Suna yi maka tawaye

"sun yi tawaye akan karfin ikonka, Allah"

maƙiyanka suna faɗar ƙarairayi

"maƙiyanka na ƙarya game da kai"