ha_tn/psa/139/015.md

406 B

aka hallita

"hallita tare da babban hadaddun"

can cikin zurfin ƙasa

Wannan shine mai yiwuwa wata hanyar yin magana game da mahaifar uwar (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukkan kwanakin da an ƙaddara mani suna rubuce cikin littafinka tun kafin na farkon ya faru

Wannan magana na nuna cewa Isra'ilawa dã na yin tunani cewa Allah ya rubuta wannan shirinsa cikin wani littafi.