ha_tn/psa/139/013.md

585 B

Kai ka yi gaɓaɓuwan cikin cikina

"Cikin cikina" na nufin da gabobin ciki na wani mutum, amma anan maganan mai yiwuwa na tsaye domin dukan jiki. AT: "Kai ka yi dukan jikina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Raina ya tabbatar da wannan sosai

A nan "rai" mai yiwuwa na nufin da sadarin iyawa na Marubucin zabura don a tabbata da kauna da jagoranci Allah. Mai fassara watakila, ko da yaya, yi wa "rai" anan kamar yadda ke yi madadi domin hankali da zuciyar marubucin zabura. AT: "Na san wannan da zuciyar na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)