343 B
343 B
Idan nace, ''Hakika duhu zai rufe ni
Marubucin zabura ya yi magana game da dare sai ka ce ita wani bargo ne da zai rufe shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Daren zai haskaka kamar rana
Daren, wanda yake da duhu, an yi magana ta sai ka ce tana mai walkiya da haske. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)