ha_tn/psa/139/009.md

651 B

Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai na tafi na zauna can nesa a ƙurewar teku

Mawallafan yana bayyana cewa duk inda yake, Allah yana can ma. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]])

Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai

A dã kusa da gabas, akan kwatanta rana sau da yawa sai ka ce tana da fukafukai wanda ke ba ta dama yin shawagi a dukan faɗin sama. AT: "Idan rana zai kawo ni tare da kanta a dukan faɗin sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

can nesa a ƙurewar teku

"da nisa sosai dagan nan zuwa ga yamma"

zai riƙe ni

"zai taimaki ni"