491 B
491 B
Ina zan tafi daga Ruhunka? ... Ina zan guje wa fuskarka?
Waɗannan tambiyoyi suna nan faralel. Marubucin zabura yana faɗa cewa baza ya iya tafi daga gaban Allah ba. AT: "Ba zan iya kuɓuce daga Ruhunka ba. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])
Idan na tafi na zauna cikin Lahira
"Shirian gadon wani" na nufin da zama a wani wuri. AT: "Ko da idan na zauna cikin lahira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)