ha_tn/psa/139/003.md

908 B

tafarkina da kwanciyata

Anan "tafarki" na tsaye doin halin wani. "Tafarkinada kwanciyata" tare na gabatad da duk abin da ke game da marubucin zabura. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

kafin magana ta kasance a kan harshena

A nan "magana akan harshena" na gabatad da jawabin. AT: "kafin in ce wani abu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka kewaye ni gaba da baya

Wannan magana na nufin da kasancewar Allah a ko'ina.

ka ɗibiya hannunka a kaina

Wannan magana na nufin da jagora da taimako. AT: "kai ne jagora da taimako na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yayi mani zurfi, ba zan iya fahimtar sa ba

Kasancewa da tsawo kuma baya kusa magana ne, a wannan halin, game wasu sani da 'yan Adam ba zasu samu ba. AT: "tana da wuya sosai in fahimta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)