ha_tn/psa/139/001.md

725 B

Muhimmin Bayani:

Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Domin shugaban mawaƙa

"Wannan shine darektan mawaƙa don amfani cikin sujada."

Zabura ta Dauda

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon na zaburan Dauda.

jaraba

"gwada"

lokacin da zan zauna da lokacin da zan tashi

Marubucin zabura ya yi afani da waɗannan matakai biyu na gabatad da duk abin da yana yi. AT: "duk abin da ina yi" ko "duk abin da ke game da ni" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]]) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])