719 B
719 B
tafiya
rayuwa, zama
tsakiyar hatsari
Kasancewa cikin hatsari ana magana ne kamar kasancewa cikin wuri da za'a iya gani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zaka miƙa hannunka gãba da hushin maƙiyana
An yi magana game da Allah sai ka ce zaya buga maƙiyan da hannunsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
hushin maƙiyana
An yi magana game da fushi sai ka ce ita wani abu ne a maimakon motsin zuciya. AT: "maƙiyana, wanda suke fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
hannuwanka suka yi
An yi magana game da Allah sai ka ce yana yin amfani ta jiki da hannuwan don halitta. AT: "kai ka halitta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)