ha_tn/psa/138/001.md

939 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Zan yi maka godiya da dukkan zuciyata

Zuciya anan na gabatad da motsin zuciyarmu. Yin wani abu da gaske ko gaba daya an yi magana akan kamar yin ta tare da dukkan zuciyar mutum. AT: "Zan yi godiya gare ka da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a gaban alloli

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Duk da haka daga gumakan karya da sun wanzu" ko 2) "gaban taron na sama," wanda yana nufi "cikin sani malaikun cikin sama."

Zan rusuna

rusunawa a ƙasa alamar ce na aiki wanda ke gabatad da sujada da ban girma. AT: "Zan yi maka sujada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

maganarka

Wannan na nufin da abin da Allah ya faɗa. AT: "Abin da ka faɗa" ko "dokokinka da alkawuranka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)