767 B
767 B
Muhimmin Bayyani:
Marubucin zabura yana adireshin mutane Babila sai ka ce suna sauraron sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)
Ɗiyar Babila
Wannan na gabatad da birnin Babila kuma da mutanensa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
bari mutumin nan ya zama da albarka,
Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: "bari Allah ya albarkaci mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sãka maki domin abin da kika yi mana
Marubucin yana magana game da wani zai yi wa wasu abin suka yi sai ka ce sune biya. AT: "yi maka abin da suka yi mana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kwashe 'ya'yanki ƙanana ya fyaɗa su kan duwatsu
"Fashe ragargaje kai jariran kan duwatsu"