ha_tn/psa/137/007.md

611 B

Ka tuna

"Tuna da" ko "yi tunani game da"

Ka tuna, Yahweh, abin da Idomawa suka yi

A nan tunawa da abin da Idomawa suka yi na gabatad da horon su domin abin da suka yi. AT: "Horon Idomawa, Yahweh, domin abin da suka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ranar da Yerusalem ta faɗi

Yerusalem ta kasance an kama ta wurin rundunar soja maƙiyan an yi magana game akan sai ka ce ta faɗi. Wanda ya kama Yerusalem zai iya bayyana ta a fili. AT: "ranar da a kama Yerusalem" ko "ranar da rundunar soja Babilawa suka shiga cikin Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)