ha_tn/psa/137/005.md

382 B

Idan na ƙyale tunawa dake, Yerusalem

Marubuci yana magana sai ka ce Yerusalem yana jin sa. AT: "Idan na yi sai ka ce bana tunawa da kai Yerusalem" ko "Idan na yi kokarin in manta da kai, Yerusalem" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]])

hannun damana

hannun da mafin yawa mutane na amfani mafin sau da yawa