ha_tn/psa/137/003.md

446 B

waɗanda suka bautar damu suka roƙa muyi masu waƙoƙi

A nan "waƙoƙi" na gabatad da ayyukan na yin waƙa. AT: "waɗanda suka bautar damu suka roka mu raira masu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

matsa mana muyi farinciki

"sun sa mu yi da'awa muna yi farinciki"

ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona

Wannan mai yiwuwa na nufin da waƙoƙi wanda Isra'ilawa suka yi amfani cikin sujada a haikalin cikin Yerusalem.