ha_tn/psa/137/001.md

601 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

A bakin kogunan Babila

"Gaba ga daya daga cikin kogunan dake kusa da Babila"

Muka zauna ... kuka ... muka tuna ... Muka rataye

Marubucin bai haɗa da masu karatu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

a kan itatuwa

Itatuwan ba ta yin girma cikin Isra'ila. "Itatuwa" zai yiwu anan ta tsaya domin dukkan itatuwa cikin Babila. AT: "Akan itatuwa cikin Babila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)