ha_tn/psa/135/019.md

266 B

shi wanda da ya ke zaune cikin Yerusalem

An yi magana game da Allah sai ka ce yana zaune cikin Yerusalem saboda haikalin inda Isra'ilawa suke yin masa sujada a can. AT: "shi wanda haikalin sa na cikin Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)