ha_tn/psa/135/012.md

425 B

Ya ba mu ƙasarsu abin gãdo

Kyautar Allah na ƙasa zuwa ga Isra'ilawa an yi magana akan sai ka ce sune gãdo daga baba zuwa ga ɗa. AT: "Ya ba mu ƙasarsu don mallaka har abada" ko "Ya ba mu ƙasar su ta zama namu har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sunanka

Sunansa anan na gabatad da shahararsa ko yin suna. AT: "Sunanka" ko "Yin sunanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)