460 B
460 B
alamu da al'ajibai
Waɗannan kalmomi biyu na mafin muhimmanci nufin abu daya kuma na ta'allaka da matsaloli mai mu'ujiza da Allah ya sa a cikin Masar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
a tsakiyarsu, Masar
Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mutane Masar suna sauraron sa. AT: "a tsakaninku mutanen Masar" ko "a tsakanin mutane Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)
gãba da Fir'auna
"don hukuntar Fir'auna"