ha_tn/psa/135/007.md

238 B

fito da iska daga rumbunsa

Rumbun wuri ne inda ana ajiye abubuwa domin amfani nan gaba. Wannan hasashe na nuna ikon Allah don kula da iska. AT: "Haddasa iska ta hura ta wurin ikonsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)