ha_tn/psa/135/003.md

412 B

gama yana da ƙyau a yi haka

"saboda mun samu daɗi daga yi yabon sunansa"

Yahweh ya zaɓi Yakubu

"Yakubu" anan na nufin da zuriyarsa, mutanen Isra'ila. AT: "Yahweh ya zaɓi zuriyar Yakubu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Isra'ila abin mallakarsa

Farkon jumla za'a iya bayyana ta a fili. AT: "ya zaɓi Isra'ila su zama mallakarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)