563 B
563 B
Muhimmin Bayyani:
Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])
Ku yabi sunan Yahweh
Sunan Yahweh na gabatad da shi. "Ku yabi Yahweh" ko "Ku yabi shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ku da kuke tsayawa a cikin haikalinsa
Wannan na gabatad da yi wa Yahweh hidima cikin haikalinsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yahweh ... Allahnmu
Ka tabbata cewa mutane na iya fahimta cewa jimla "Allahnmu" na nufin da Yahweh.