ha_tn/psa/134/001.md

775 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Waƙar takawa sama

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki" ko 2) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai." Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1.

dukkanku bayin Yahweh

"Dukkanku wanda suke yi wa Yahweh hidima"

Ku ɗaga hannunwanku

Wannan shine yadda mutane ke yin addu'a ko yabon Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

wuri mai tsarki

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "zuwa haikalin" ko 2) "wurin mai tsarki cikin haikalin."