ha_tn/psa/133/002.md

614 B

yana kama da mai mai kyau a kai

An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da mai mai kyau da aka zuba a kai Haruna. AT: "Wannan hadin kai tana da daraja kamar da mai mai kyau dake zuba a kai Haruna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Kamar raɓar Hermon

An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da raɓar mai wartsake. AT: "wartsakewa kamar da raɓar Hermon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Hermon

Wannan shine dutse cikin Isra'ila dake da garin kankara bisa ganiyarta kewayon - shekara.