ha_tn/psa/133/001.md

817 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Waƙar takawa sama

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki" ko 2) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai." Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1.

Duba

Wannan kalma ana yi amfani da shi ne don a ba da karfi akan muhimminci bayyani da yana bi.

idan 'yan'uwa suka zauna tare

Dangantaka a tsakanin 'yan'uwan mutane Allah an yi magana game da ita sai ka ce su 'yan'uwan ne. AT: "idan mutane Allah sun zauna tare cikin salama kamar 'yan'uwan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)