474 B
474 B
Bari su zama kamar ... dammuna
Marubuci zabura yana magana game da abokan gabansa na mutuwa kuma na kasance kankanci a lamba. Suka kwatanta su da karami ragama ciyawa da ke girma bisan jinkan gida da ya yi yaushi kuma bai isa don yanka ko a daura ba. AT: " Bari su mutu kuma bari ya zama akwai kadan daga cikin su da zasu zama kamar da ciyawa ... dammuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
albarkar Yahweh ta kasance a kan ka
"Yahweh ya albarkace ka"