ha_tn/psa/129/004.md

533 B

ya datse igiyoyin mai mugunta

An yi magana game da Isra'ila kamar kasancewa iyaka da miyagu mutane. AT: "ya yantas da mu daga abokan gaban mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bari dukkan su su sha kunya su kuma koma baya

Yahweh bai ambata baro-baro kamar yadda wani wanda ya yi waɗannan abubuwa ba. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: "Bari Yahweh ya kunyatar da su kuma ya ba su kashi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])