ha_tn/psa/129/001.md

943 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Waƙar takawa sama

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki" ko 2) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai." Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1.

Masu huɗa suna huɗa bisa bayana

Sara daga bulala da suke magana game da ita kamar yadda garma na mutum mai garma. Manomi ya huɗa mai zurfi layi cikin sauran. AT: "Abokan gaba na sun yanka ni da zurfin kwarai bisa bayana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sunyi kuyyoyinsu da tsawo

Wannan shine ci gaba na yin huɗa karin magana. "Kuyyoyin" layi ne da manomi ya ke huɗa. AT: "sunyi yanka da tsawo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)