ha_tn/psa/126/004.md

412 B

Su waɗanda suka yi shuka cikin hawaye ... Shi wanda ya fita da kuka ... yana kawo dammunansa tare da shi

Waɗannan ayoyin biyu na farallel da kowace sauran. Jumla na biyu yana da ma'ana daya kamar yadda a jumla na farkon, amma tana bayar mafin yawa bayyanin filla-filla. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Su waɗanda suka yi shuka cikin hawaye

"Su waɗanda suka shuka tare da hawaye"