ha_tn/psa/126/002.md

969 B

bakunanmu suka cika da dariya

Yin dariya an yi maganan ta sai ka ce bakunansu shine gangan kuma dariyarsu ya ke cikin ta. za'a iya bayyana cewa wannan dariyan amsa ne zuwa ga murnarsu. AT: "mun yi dariya don murna" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

harsunanmu kuma da waƙa

Fi'ilin "suna cika" za'a iya bayyana ta a bayyane. Rera waka an yi magana ta anan sai ka ce harsunansu su ne ganga da kuma rera waka na cikin su. AT: "harsunanmu sun cika rerawar waka" ko "mun rera waƙoƙin murna" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

suka ce a tsakanin al'ummai

"mutanen al'ummai sun ce a tsakani kansu." An yi amfani da wakilin suna kafin an gabatar da abin da tana nassoshin. Wannan sabon abu ne sosai.

Yahweh ya yi mana manyan abubuwa; mun kuwa yi murna!

"Mun kuwa yi murna, domin Yahweh ya yi waɗannan abubuwan masu girma domin mu!"