ha_tn/psa/123/003.md

989 B

Kayi mana jinƙai

Suna mai zuzzurffar ma'ana "jinƙai" za'a iya bayyana ta kamar yadda a wani mataki. Dubi yadda ka fassara jimlar mai kama da ita cikin 123:1. AT: "yi mana jinkai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

cike muke ... mun ma fi cike

Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama, tare da na biyu yana kara tsanani na farkon (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

cike muke da wulaƙanci

A nan wulaƙanci an yi magana ne game da sai ka ce wani abu ne da zai zama cike a mutum. "an ci mana mutuncin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Mun ma fi cike

Wannan salon zancen na nufi da cewa adadin ya wuce kima, irin ta masu 'ba'. AT: "Mun dandana fiye da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da ba'ar ... da kuma renin

Akwai jimla biyu da ke da ma'ana masu kama kuma an yi amfani da su tare don a jadada yawan yadda sun kasace da ba'a daga mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)