ha_tn/psa/123/001.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Waƙar takawa sama

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki" ko 2) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai." Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1.

na ɗaga idanuna

A nan mawallafi na nufin da idanunsa saboda cewa gabban jiki ne da a ke amfani domin gani. AT: "Na duba gare ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamar yadda idanun bãyi ... kamar yadda idanun baiwa ... haka idanunmu ke duban

Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama. Jimlar na uku, game da Isra'ilawa ne, an kwatanta ta yadda bãyi da baiwa na duba ubangijinsu da uwargijiyarsu domin taimako. A cikin kowace harka "idanu" na nufin da dukkan mutum. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

hannun ubangijinsu ... hannun uwargijiyarta

A nan "hannun" na nufin da tanadi don bukatun. AT: "tanadi ubangijinsu ... tanadi uwargijinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)