ha_tn/psa/122/006.md

908 B

Bari masu ƙaunar ki su sami salama ... salama cikin ƙarfafan wurin tsaronki

Wannan sashi na bayyana wadatacce addu'a wanda marubucin yana son masu sauraronsa su yi addu'a. Ya na rokon su su yi magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem, sai ka ce birnin mutum ne wanda zai ji su. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Bari salama ta kasance cikin ... kuma su sami salama cikin

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya kuma sune an yi amfani tare don karfafa juna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

cikin katangogin dake kãre ki ... cikin ƙarfafan wurin tsaronki

A nan Yerusalem an mai da ita da sansani ƙatangogi da ke kãre ta. Kalman "ƙatangogi" da "sansani" na nufin abu daya. AT: "cikin Yerusalem" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])