ha_tn/psa/122/004.md

249 B

sunan Yahweh

A nan "suna" na nufin da Yahweh da kansa. AT: "Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gidan Dauda

A nan "gida" na nufin da zuriyar Dauda. AT: "zuriyar Dauda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)