ha_tn/psa/122/001.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Waƙar takawa sama

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki" ko 2) "Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai." Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1.

Yerusalem, sawayenmu na tsaye cikin ƙofofinki!

Marubuci a takaice ya tsayad da yin magana da masu sauraronsa kuma yana magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem. Yerusalem ita ce an yi magana ga sai ka ce ita mutum ne wanda zai ji marubucin. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

sawayenmu na tsaye

A nan "sawaye" na nufin da dukkan mutum. AT: "muna tsaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

cikin ƙofofinki

A nan "ƙofofin" na nufin da birnin. AT: "cikinka, Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)