ha_tn/psa/121/007.md

318 B

Yahweh zai kiyaye ka ... zai kiyaye ranka ... Yahweh zai kiyaye ka

Waɗannan jimla dukka suna da ma'ana mai kama. Maimaitawan ta kara karfafa ra'ayoyin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ranka

Wannan tana nufin zuwa ga marubucin. AT: "kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)