ha_tn/psa/121/005.md

799 B

Yahweh shi ne inuwa a hannun damanka

A nan "inuwa" na nufin da kariya. AT: "Allah yana a gefena don ya kare ni daga abubuwa da zai raunata ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a hannun damanka

A nan wannan bayyani na nufi da zama a gefen ko kusa da marubucin.

Rana ba zata cutar da kai ba da rana, ko kuma wata da daddare

Sharuddan mai banbancewa "rana" da "dare" na nufi da waɗannan matuka da kowane abu a tsakanin. AT: "Allah yana kare ka daga abubuwa dukkan lokatai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

ko kuma wata da daddare

Tana nuna cewa "ba zai cuce ka ba" an nuna ta anan. Cikakkeyar ma'ana wannan bayyani mai yiwuwa a mai da ita mai sauƙin ganewa. AT: "ko kuma wata da zai cuce ka da dare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)