ha_tn/psa/120/005.md

628 B

ina zaune jim kaɗan cikin Meshek; Dã na zauna a rumfunan Keda

Waɗannan wuraren biyu suna nisa daga nan kowace sauran. Marubuci wata kila ne na yin amfani da sunaye musili don gabatad da zama a tsakanin azzalumai da jahilai mutane. AT: "tana sai ka ce ina zaune cikin Meshek ko a tsakanin rumfunan Keda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rumfunan Keda

Wannan jimla na gabatad da mutane Keda wanda suna zaune cikin waɗancan rumfunan. AT: "Mutanen da ke zaune cikin Keda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ni domin salama nake

"Ina son salama"

domin yaƙi suke

"suna son yaƙi"