ha_tn/psa/119/175.md

498 B

bari dokokinka na adalci su taimake ni

Marubucin zabura yayi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce su mutum ne wand za'a iya taimake shi. AT: "bari in kasa kunne akan dokokinkana adalci don haka kuma in zama da hikima da ƙarfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Nayi makuwa kamar ɓatacciyar tunkiya

"Na bar hanyarka kamar tunkiya da ta bar garkenta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ka nemi bawanka

"domin ni bawanka ne, zo kuma domin ka bincike ni"