ha_tn/psa/119/173.md

633 B

Bari hannunka ya taimake ni

Hannun synecdoche wato ita kalma nan da ke a turance da an yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: "Don Allah ka taimake ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

na zaɓi

"na zaɓi in yi biyayya"

cetonka

Suna mai zuzzurfar ma'ana "ceto" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: "kai don cetona" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

shari'arka ce farincikina

Suna mai zuzzurfar ma'ana "farinciki" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. "Ina matukan jin daɗi yin biyayya da shari'arka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)