ha_tn/psa/119/171.md

640 B

Bari leɓunana su cika da yabo

Marubucin zabura ya yi magana game da leɓunansa sai ka ce sune ganga kuma yabonsa ruwa ne da za'a iya zubawa. Anan kalman "leɓuna" kalma ne da aka yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: "Ina marmarin yabonka kwarai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

harshena yayi waƙa

Marubucin zabura ya yi magana game da harshensa ko dai 1) Sai ka ce ita mutum ne ko 2) kamar yadda a sydecdoche domin dukkan kasancewansa. AT: "ni in yi waka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])