ha_tn/psa/119/169.md

607 B

TAV

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da biyu. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 169-176 ta fara da wannan harafi.

ka bani fahimtar maganarka

Marubucin zabura ya yi magana game da ƙwazo don fahimta sai ka ce tana nan ne abu mai kauri. AT: "Ka taimake ni in fahimta maganarka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bari roƙona ya zo gaba gare ka

Marubucin zabura ya yi magana game da kalmomin da ya ce cikin addu'a sai ka ce sune mutane wanda sun so magana da sarki. AT: "Bari ka ji addu'ar na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)