ha_tn/psa/119/167.md

243 B

Ina aikata dokokinka tabbatattu

"Ina yin biyayya da dokokinka tabbatattu"

tabbatattun dokoki

Sauran mai yiwuwa ma'ana sune "shaidar" ko "dokokin." Duba yadda ka fassara wannan a 119:1.

Ina kiyaye umarninka

"Ina biyayya da umarninka