ha_tn/psa/119/163.md

365 B

ƙin da wofintar

Waɗannan kalmomin biyu na nufin kusan abu daya. AT: "ƙin kwarai da karfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ƙarairayi

Mai yiwuwa ma'ana sune wannan kalma ne da ake amfani a madadin suna wani martaba, don 1) "mutane masu karya" ko 2) "kalmomin karya wanda mutane sun ce." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)