ha_tn/psa/119/161.md

752 B

SHIN

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da daya. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 161-168 ta fara da wannan harafi.

zuciya ta ta karai, gama ina jin tsoron karya maganarka

Marubucin zabura ya yi magana game da zuciya sai ka ce tana iya rawar jiki da zaman tsoro. Zuciya kalma ne (a turance "synecdoche") da aka yi amfani da ita a madadin dukkan mutum. AT: "Na girgiza saboda ina jin tsoron cewa zan yi rashin biyayya da maganarka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

ganima

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) abubuwa da sojoji da yan fashi sukan ɗauka daga waɗănda sun ci su cikin yaki ko 2) abubuwa masu girman daraja ko "dukiya mai yawa."