724 B
724 B
Masu zaluntatana
Suna mai zuzzurfar ma'ana "masu zaluntata" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili "zalunta." AT: "Waɗanda suna zalunta na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
ban bar bin
Wannan shine salon zance. "Ban tsaya da yin biyayyan ba" ko Ban tsaya da gaskantawa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
dokokinka na alƙawari
Sauran mai yiwuwa ma'ana sune "shaidar" ko "dokokin." Duba yadda ka fassara wannan a 78:5.
maciya amana
Siffan "maciya amana" za'a iya fassara ta kamar yadda a jimlar suna. AT: "mutane maciya amana" ko "waɗanda sun ci amana na" ko "abokan gaba na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
ba su ajiye ba
"ba sa biyayya da"