ha_tn/psa/119/155.md

557 B

Ceto yana nesa da mugaye

Marubucin zabura ya yi magana game da ceto sai ka ce ita abun jiki ne. Suna mai zuzzurfar ma'ana "ceto" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili "ceta." AT: "Lalle ba zaka cece mugaye ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Ayyukanka na jinƙai masu girma ne

A nan "girma" na nufi "da yawa." "Ka nuna jinkai ga mutane sau da yawa" ko "Ka yi abubuwa na jinkai masu yawa"

kamar yadda ka saba yi

Wani mai yiwuwa ma'ana shine "saboda ka yi abin da ke daidai."