ha_tn/psa/119/153.md

460 B

RESH

Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 153-160 ta fara da wannan harafi.

Ka dubi ƙunci na

Marubucin zabura ya yi magana game da ƙunci sai ka ce ita wani abu ne da mutane zasu iya gani. AT: "Ka dubi yadda ina shan wahala" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka tsaya mani

"Ka kare ni daga masu dora mani laifi"

ka riƙe ni

"Ka kare rai na" ko "ka ba ni rai"